Addu'ar warware kowane irin bashi da ikon Allah

 TARE DA Sheikh Aminu Daurawa 


وَعن عليٍّ ، أَنَّ مُكَاتَبًا جاءهُ، فَقَالَ إِني عجزتُ عَن كِتَابَتِي. فَأَعِنِّي. قالَ: أَلا أُعَلِّمُكَ كَلِماتٍ عَلَّمَنيهنَّ رَسُولُ اللَّهِ ﷺ لَو كانَ عَلَيْكَ مِثْلُ جبلٍ دَيْنًا أَدَّاهُ اللَّهُ عنْكَ؟ قُلْ: اللَّهمَّ اكْفِني بحلالِكَ عَن حَرَامِكَ، وَاغْنِني بِفَضلِكَ عَمَّن سِوَاكَ. رواهُ الترمذيُّ وقال: حديثٌ حسنٌ.



Wannan Hadith ALIYU BIN ABI ƊALIB YA RAWAITOSHI Yace :Wani mutum yazo wajensa yace masa, Bashi yamin yawa kuma nakasa biya, Don Allah ka taimake ni sai Aliyu yacemasa bazan koyama Wasu kalmomi ba wanda Annabi S.A.W Yakoyamin Kuma Yace min da ace akwai bashi akan ka Kamar misalin dutse sai Allah ya biyama Sai Yacemasa Kace :

ALLAH INA NEMAN KA ISARMIN DAGA HALAL ƊIN GAME DA HARAM KA WADATANI DAGA FALALAR KA GAME DA DA WANI KA 

Imam Attirmizi yarawaito wannan hadisi