Wani Bawan Allah yazo wajen wani malami Yace Yanaso ya Saɓawa Allah, sai malamin Yace masa, Idan Zaka saɓawa Allah Toh Ga Shawara Guda Biyar
- Kaje inda ba zai ganka ba
- Kaje Kayi a kasar da ba ta Allah ba
- Kar kaci arzikin sa
- Sannan idan ya kiraka lahira kar kaje
- Sannan idan Yace Kashiga wuta kar kashiga
Karshe mutumin yace malam natuba
Sai makamin Yacemasa to zaman lafiyarka kawai ku daidata Da Allah
Allah kasanyamu a cikin bayinka na kwarai Ammmeeen

0 Comments